Lokacin biki sai daɗa tunkaruwa ya ke Dady ya gyara gidan da za su zauna ansa kayan ɗaki masu kyau da tsada an ƙawata gidan sosai ko 'yar masu hannu da shuni sai hakan, 'yan'uwa da abokan arziƙi sai zuwa su ke ganin kayan lefen da a ka kawo suna san barka.
Tunda Nabila ta ji labarin auren Hafiz har an kai komai gaba ɗaya hankalinta ya tashi shirya wa ta yi ta ce da Mamanta za ta je gidan ƙawarta kai tsaye gidan su Hafiz ta nufa tana addu'a Allah yasa ya na gida. . .
Masha Allah Allah yakara basira
Ma sha Allah Allah ya kara basira
MashaAllah Allah ya kara basira da daukaka 👌
Benefits