How sad to miss someone, who you know doesn't miss you...
No.86, Garki 2, Abuja...
RABI POV.
Tun da ta tashi sallahr asuba bata koma bacci ba. Amma da Mishal da ba ta samu bacci jiya da daddrae ba ta koma baccin. Sai Rhoda a bata farka ba. Gyaran gidan ta shiga yi. Bayan ta gama kuma ta ɗora girki, bayan nasu wanda za suci, har da na su Zaid ta girka, ta juye musu nasu a cikin was warmers masu kyau, ta saka a basket ta aje.
Nasu kuna ta kai kan danning ta jera. Ɗakinta ta. . .