Skip to content

Ana kiran sallah asuba ta farka daga bacci addu'an tashi daga bacci tayi kafin tayi miƙa tana salati ga Annabi S.A.W kai dubanta tayi a gefen da Fahad yake kwance tayi, har yanzu yana nan yana bacci kamar matacce.

Kaɗaa kanta kawai tayi ta miƙe ta nufi ban ɗaki ta ɗauro alwala sannan tayi raka'atainil fajar bayan ta idar tajima asujjada tana addu'a da nemawa mijinta shiriya.

Tana idarwa ta fara karatun ƙur'ani mai girma ganin ankusa atayar da sallah ko motsi baiyi ba yasa ta tashi dan ta tayar dashi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.