Skip to content

"Ranki shi dade."

Na ce, "Tare da naka." Yayi murmushi ya ce, To amin ya azumin? Na ce, Mun gode Allah. Ya kasuwa? Ya ce kullum muna godiya ga Ubangiji.

Na kira ne na shaida miki ayi abin buda baki da ni don ina kan hanya. Cikin mamaki na ce, Gaskiya ko wasa?

Ya ce, Akwai wasa ne a tsakanina da ke? Shiru nayi. Ai maganata da ke babu wasa a cikinta, abinda na kudura a raina kenan kuma kema ina fatan ya zama haka a wurinki.

Sammani na tura ya taho da Ahmad daga inda ya tsaya, sannan ya. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.