Skip to content

Ga al'ada ko kuma in ce ga yadda na sani kuma na saba gani tun ina karamina shine duk gidan da aka yi mutuwa to ana jingine duk wani abu na annushuwa da nishadi da duk dangoginsa har zuwa kwana uku ne ko bakwai ko kwanaki arbai'n ko kuma abinda gidan mamacin suka tsara, amma dai mafi rinjaye an fi jinginewa ne har zuwa kwanaki bakwai, kai ba iya gidan da akayi mutuwar kawai ba hatta wasu masu makwabtaka da gidan mutuwar kanyi irin wannan karar don taya gidan mutuwar jimamin abinda ya samesu. Amma ni a mutuwar. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.