Skip to content

Katsina, Nigeria

June, 1994

A gaban makarantar sakandiren yan mata ta kimiyya da fasaha (Science and Technical) da ke karamar hukumar Sandamu Baba Ado direba ya gyara tsayuwar motarshi. Yan mata biyun da ya fara cin karo da su ya bai wa sallahun nemo mishi Labiba Baba Buhari, kafun ya koma bayan motar ya tsaya yana ta faman kallon yadda dalibai ke tururuwar fitowa da akwatinansu. Wasu na shiga motocin hayar da suka zagaye gaban makarantar, wasu kuma suna shiga motocin gidan da aka zo daukarsu, da yawa kuma suna takawa, wanda ba shi da masaniyar. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.