Skip to content

Da ya koma gida kwanciya ya sake yi, saboda yanda yakejin jikin shi, har wani zazzabin wahala ya rufe shi. Ya dauka inya sami wata zai rage abinda yakeji, amman fuskar Hindu ya dinga dorawa a ta yarinyar. In za'a yanka shi har ya baro hotel din ba zaice ga kalarta fuskarta ba, ballantana yanayinta, gangar jikin shi ce kawai ta kasance da ita, tunanin shi da ganin shi duk Hindu ce tayi kane-kane. Sosai abin yake tsorata shi, da ace baije gidansu ba, zai dauka ko aljana ce ya hadu da ita shisa ta dabai-baye rayuwar. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.