Skip to content

"Asiri? Ai kuwa ba dai Bashir", Habiba ta faɗa, domin a yadda take jin Bashir a ranta, ko kisan kai ya yi gabanta, ba zata yarda shi ya yi kisan ba, bare kuma wani asiri.

Kallon mamaki Samha ta yi mata tare da taɓe baki "Ke har zaki iya shaidar mutum yanzu? Toh na rantse kina ruwa tsundum, sai mu yi maki fatan Allah ya fidda ki."

Cigaba da shirinta ta yi, inda Habiba ta lumshe idanu tana tunanin irin yadda son Bashir ya yi mata ɗaurin gwarmai a zuciya. Kasa haƙuri ta yi sai da ta. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.