Da tunanin wayarmu da Hamid na farka na Fara yini na da ita ina sake jin shi kamar mun jima da Fara soyayya daga ha'duwar mu zuwa yanzu na bashi matsayi mai girma nake ji a raina,zullumina 'daya a yau 'din wani kallo zai samu daga ni harshi wajen Abbah Hashim da tunanin na cire ta gumin da nayi na shiga toilet wanka na yi nayi alwalar sallar walha,dan kafin na shiga naga 9:30am lokacin Kam yama da'de dayi.
Shirina nayi cikin riga da siket atamfa mai black da coffee,batik ban tsaya dogon kwalliya. . .
Masha allah
Thanks
fatan alkari