Skip to content

"Ta yaya zakace mujaheeda bata da dalilin yin aiki , bayan dukiyarta ce take son ta koyi yadda zata ciyar da ita gaba,

Bayan duk irin kokarin da mahaifiyarta tayi na ganin ta tafiyar da hsrkokin ita kadai yanzu Kuma lokaci yayi da zasu hada hannu tare su taimaki junansu sai kace ba haka ba, idan har Ka yarda da matarka meye abin damuwa don kawai zatayi aiki bayan aikin nan ba na wani tashin hankali bane babu abinda zai rageka dashi."

Ran Taufiq ya shiga kuna domin fahimtar da yayi bazai samu goyon bayan mahaifinsa ba akan maganar, shin meyasa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Nima Matarsa Ce 10”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.