Skip to content

Haj madina ta dubi Haj murjanatu cikin fuskar da babu yabo babu fallasa, tace " Gaskiya Haj abinda kukayi bai kamata ba wannan ba dai dai bane,ta yaya zaku kushe mutane agabansu, ina ma laifin Ku bari su tafi sai Ku Fadi duk abinda kuka ga damar fada, wannan gaskiya cin fuska ne, bayanni banga aibun wadannan kayan ba tsakani da Allah iya kokari sunyi".Haj murjanatu tayi mata wani irin kallo sannan tace "Ai da yake duk kanwar ja ce shiyasa zakice bakiga aibun kayan ba, duk kanana ne babu wata babbar atamfa ko leshi ko shadda aciki, Kuma. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.