Taufiq yayi kasa da Kansa zuciyarsa na tafasa ya kasa cewa uffan.haj saratu ta numfasa tace "To ni dai bansan me Haj murjanatu take son ayi Mata ba ,duk abinda tace ana kokarin yi duk dai don asami zaman lafiya Amma na rasa dalilin da yasa kullum take kokarin bata al'amarin nan, abin ya Fara damuna kwarai da gaske ,don ina ganin ko Anyi auran nan tamkar ba zaa samu wani kwanciyar hankali ba."
Haj Bilkisu tace cikin fusata " na rasa gane me take so Kuma me take nufi, Ko itace Yar Karuna iya karyar arzikin da zata. . .
Good writ up
Nima
Ikon Allah su Hajiya Murjanatu hajjaju
Ki dai yo a hankali ki nutsu. Allah ya kara basira muna jiran update