Skip to content

ACCEPTING HER

Daren yau wani dare ne mai matuk'ar tsayi da k'unci ga gidan Abba, daga shi har yaran babu mai nutsuwa. Don ma Umma da Burhaan sun samu sukunin raya shi ta hanyar mik'a kokensu ga ubangiji, shi ko Safwaan kamar ma ba zai wayi garin ba don zazzab'in shi dawowa yayi rigijib sai gabanin asuba ya samu ya sauka har bacci yayi nasarar d'aukan shi a wahale.

8am ya fito daga part d'in shi yau ko workout bai yi ba, part d'in Abba ya nufa. A zaune ya taddashi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.