Skip to content

The ride.

Da sauri ta waigo  yana a yanda yake ko motsi bai yi ba, kamar ma bashi yayi maganar ba. Ta gaji sosai ba kuma ta da energyn yin magana a halinda take ciki, dan haka ta juya da nufin barin d'akin " tabbacin zaki aure ni bai isheki bane har sai kin cusa kan ki gareni, don't tell me tun yanda you are trying to seduce me?".

Cak ta tsaya bata yi gaba ba, ba kuma tayi baya ba. Yanzu kam ta yarda bai sonta in ba k'iyayya ba ya d'anuwanka zai. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.