Skip to content

"Gashi nan Daada, ya fadi me yake ce mun a gabanki kiji, watakila ke kina da kalaman da zaki fada mishi ya fahimci wannan bashi bane lokacin da ya dace..."

Julde ya karasa maganar yana kallon Nawfal da yake zaune cikin kujerar da take kallon tashi da yanayin babu abinda zai canza ra'ayina kwance cikin idanuwan shi. Taurin kai ba bakon abu bane ba, asalima in za'a koma wasu shekaru baya, tabbas da yawan mutane zasu iya cewa ko kafar shi Nawfal bai kama a taurin kai ba, in harya saka ma ranshi yin abu to babu wanda. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.