Skip to content

Da akace komai na da lokacin shi, a cikin lissafin mutuwa, aure, haihuwa da arziki sune sama. Komai sai yabi bayansu har suna danne wasu abubuwan, a shafuka na kwakwalwar Julde yanda lokaci ya kasance a bangarenshi saiya sha shi tunanin ba zai taba nuna masa karfin ikon da Allah ya bashi ba. Ba zai cika akan shi ba, cikar da ta fara da bankado sirrikan da yake boyewa a wajen Saratu a wayewar safiyar da ta gaji da tashin shi don yin sallar asuba har gari ya waye. Ya fito tsakar gida ya sameta da tsohon cikin da yake. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.