Skip to content

Rawar da zuciyar shi takeyi ce tasa har duka jikin shi na amsawa, ta waje da ta ciki, a zaune yake, sai yakejin kamar ya kwanta, ko zai samu sauki, ko zaiji wani abu ya zame mishi dai-dai ko da na dan lokaci ne, takarda ce a hannun shi, kwara daya da take lankwashe, bai kamata ace tana da nauyin da yakeji har cikin zuciyar shi ba. Karfin warware takardar yake nema, yanayin bugun zuciyar shi na fada masa bashida wannan karfin, bai shirya ba, in har takardar na masa nauyi haka, ya nauyin kalaman da take dauke dasu. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

4 thoughts on “Rai Da Kaddara 50”

  1. To madin Allah ya kabir din Abuja babanki ne, Allah Kuma yasa suna tare da yalwa. Allah yasa ya aurawa Salim madina

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.