Skip to content

Bayan Yan Wasu Shekaru 

Idan akwai abinda Labeeb zai ce ya sauya a rayuwar shi daga yadda yake guda biyu ne. Na farko canji ne mai kyau, saboda sana'ar shi na biya fiye da da. 

Yanzun kuma da yake kula da su Dawud hakan na mishi daɗi, baya jiran Mummy ko Dady. Da sun bar mishi kuɗi da basu bari ba zai yi hidimarshi ba tare da shakkun komai ba. 

Zai iya kiran wannan ci gaba mai kyau da sauyi mai inganci. Na biyu Mamdud. Ba dangantakar su bace ta canza. Mamdud. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Rayuwarmu 23”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.