Skip to content

Mujahid na kwance kan doguwar kujera a matsakaicin falonsa da ke cikin gidan Baffansa wan mahaifiyarsa, a zahiri kenan amma a badini ya fi son dangantar da ya zaba musu yake kuma fatan ta zama ita ce abin kallo kuma wadda za'a ambata, wato a kira dangantakar da sunan gidan surukansa kuma gidan matarsa wadda yake so, son da bai taba tsammanin an taba yi wa wata mace irinsa ba.

Sai dai inda gizo ke saqar shi ne, shi kadai ya san yana son, filin zuciyarsa da filin mafarkinsa kadai suka bata wannan matsayin, ba su taba juya baya. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

5 thoughts on “Rigar Siliki 1”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.