Skip to content

Ammi ta faɗi tana kama haɓa, gami da nuna alamun mamaki ta hanya fiddo da idanunta waje sosai, masu kama da ƙwan tsaka. Kafin ta lumshesu a hankali. Zuciyarta taji tana kara tunzura ta, akan ta amince da zancen da Juma ta zo mata dashi wanda ta tabbatar in tayi amfani da shawarar ba ƙaramar biyan buƙata za ta samu ba.

Sai dai kuma in tayi wani tunanin ta taɓa wannan kudirin amma kuma haƙarta ba ta cimma ruwa ba don ta tabbata Maqsood ya ji labarin za ta sake tura Zubaida yawon bara tabbas. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

1 thought on “Rikon Sakaina 1”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.