LITTAFI NA BIYU
In kin ji tashin hankali, razani da kidimewar da suka same ni a wannan dan tsakanin da Nasara ta dauka tana magana to guda daya kenan. Na shiga abinda ake kira bewilderment8 na zuciya da kwakwalwa, na shiga coma ba don na kwanta a kwance ba, sai don kasancewar ilahirin gabban jiki na sun daina aiki na kame a kujerar motar dana ke zaune. Wani bangaren na zuciya ta kuma yana mai gaskata kowacce kalma da kowanne harafi dake fita daga bakin Anti na. Na yarda iyaka gaskiyar da kowacce uwa zata gaya min kenan, iyaka matakin. . .
aslm
This is very interested. Sumayya Abdulqadir (Takori) is like no other. We are very proud of you may God continue to bless your knowledge.
By Auwal Ibrahim Karaye
Sign Language Interpreter
Sakacin waye