Skip to content

Grandma (Veronica) 

Ya kira Kaka a na i gobe alkawarin sa da Nasara zai cika. Ya san cewa he failed her woefully idan ta ji abinda ya yankewa rayuwar sa. And she will never forgive him. 

"Mawonmase, kana lafiya? Duk na shiga damuwa kwana biyu da ban ji ka ba."

"Ina lafiya cikin alheri Kaka. Ina kuma yi miki shirin tahowa karbar suruka U.S nan ba da jimawa ba."

Kaka ta yi shiru, kafin tace "Tina Gyang, zan taho kawowa United States?"

Shima yayi shiru cikin tsoro da fargaba. Kafin ya ce "a'ah kaka. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.