Skip to content

Wato ji nake tamkar Hamzah ya dauke ni yau yana yawo da ni a kan ‘blue sky’ gajimare mai rainbow kala daban-daban, sabida duniyar shaukin farin cikin da ya jefa ni a ciki. Hawayen farin ciki ya ki tsayawa daga idanuna, shi kuma yasa tausasan tafukan sa yana ta share min ba tare da jin nauyin mutanen wajen ba, har aka kawo mini ‘hot pizza’ gaba na bai bar share min hawaye da tafukansa ba.

“Now, eat what my baby wants to eat”.

Na nade hannun riga na soma cin Pizza, wani irin ci nake mata hannu baka hannu. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

2 thoughts on “Sakacin Waye? 62”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.