Skip to content

A daren ranar Laila ba ta runtsa ba sabida cizon sauro, ga Innarta ta hada ta shimfida da kananan yayanta sun jike ta sharkaf da fitsari. Bargon da ta kwanta a kai kuwa jinsa ta ke kamar karzuwa saboda kaushinsa a fatar jikinta.

Wancan zuwan da ta yi da Maarouf ya dage sai ta kwana biyu karbar matar gwamna Inna Saade ta yi mata, gadon audiga ta bar mata ta kwana ita ta kwana a kasa da yake an san bakuntar arziki ta zo. Sai yanzu ta shiga nadamar rashin gyarawa Innarta daki a lokacin da ita ta ke cikin. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.