The Glam Queen
Doguwa ce dirarra ƙyaƙyawa ajin farko wacce idan aka ce kyau to fa ana zuwa kanta an rufe ƙofar kyau. A shekaru ba za ta haura twenty years or twenty one years ba a duniya.
Akwai ta da diri wanda a Turance ake kira da Coca Cola Shape, tana da manya-manya kuma dara daran kyawawan fararen idanu masu shining, masu egg shape. Yanayin launin kwayar idon nata su ba blue color ba, haka ma ba green color ba sannan kuma ba ash color ba. Su dai ga su nan yanayinsu sky purple masu. . .