Skip to content

Garki Hospital: Tafawa B'alewa Way, Area 3, Garki, Abuja Nigeria

"Daddyn Salman please ka samu ka zauna zai samu lafiya fa insha Allah"

Daddy dake safa da Marwa a harabar asibitin da aka kawo Salman, da kyar wasu Maza suka danne Salman aka kira Doctor ya danna masa wata allurar bacci. Duk da haka sai wasu irin surutai yake, jikinsa na sauyawa kamar maciji.

Daddy fuskarsa cike da damuwa ya ce "bazan tab'a samun natsuwar zuciya ba, har sai naji ya yanayin jikin d'ana yake"

Momy zatai magana saiga doctor ya fito daga d'akin da aka. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.