Skip to content

Cikin ‘ya’yan Hajiya Nafi kaf, Aminu ne ya debo halin ta na keta da kekasashshiyar zuciya. Da ta lura shi ne kadai mai taya ta kishin su Saratu, mai kuma son duk abin da take so, duk yaranta sun tare a gindin Anti Saratu sai ta shiga zuga shi ya ki Saratu karama, ya kuma dinga gana mata azaba a boye. Dama kuma duk cikin yaran gidan kaf ba maras kirki irin Aminu, amma Daddyn bai ganewa, wannan ya samo asali ne da kasancewar Aminu lumbu-lumbu wutar kaikai, sunkuru macijin sari ka noke, a fuska Musa a zuci. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

3 thoughts on “Siradin Rayuwa 12”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.