Su Inteesar bayan sun baro gidan Al’ameen da aka tashi taron har suka zo gida kuka take. Ba kukan komi ba ne face na nadama da tsanar kanta! Amma su ‘yan uwan basu san haka ba, sai tausarta suke da kalami masu dadi. Wai ashe Al’ameen din Hajiya ne take ta wannan hakilon akansa, amma Al’ameen ya yaudareta kuma har abada bazata taba yafe masa ba! In ya ce tayi masa karya itama ai yayi mata karyar.
Hajjo da ba’a rabata da abin dariya tace “kai ni Haj. Saratu Al’ameen ya burgeni. Fau, gaskiya jan. . .
Saqon godiya,muna yabawa kwarai
Gaskiya ki bar intisaar da faisal din ta!
Sannu da kokari
Allah ya bar kauna takorin mu
Thank you
🥰
Allah ya kara basira