Littafi Na Hudu
Alkawarin da ta yiwa Daddy bata karya ba. Ranakun da suka biyo baya, ta karesu ne cikin farin cikin da walwala ga kowa. Kowa a gidan yayi mamakin canzawarta haka farat daya sai dai babu wanda ya tambayi dalilin canzawar tata.
Ko babu komi ta samu courage da relief daga rudanin da zuciyarta ke ciki. Alameen bai zo ba a washegari, ta tabbatar duk inda yake yana bisa hanyar neman Hajiyar sa, a Dubai ne ko a Kadunan ne oho su suka sani!
Ta tabbatarwa kanta lallai wanda ya rasa abokin shawara abin tausayi ne. . .
Mungode Takori….jazakillah
Jazakillahu khair
Masha Allah
Maa sha Allah
Hajiya masu duniya!
Masha Allah, Allah ya kara basira
Masha Allah labarin takori mai maana Allah ya kara basira
Gaskiya littafin yayi ma’ana Allah ya kara basira, mungode
Mungode
Masha Allah can’t wait to see the end
Can’t wait to see the end 😍
Please the continue maman marwan
Godiya muke 🥰🥰
Shukran Maman Safa
😍😍