Bayan Watanni Biyu
Dr. Rehab Mohammed, aboki nagari kuma amini na kwarai ga marigayi Dr. Alameen Bello, ya iso kasar Nigeria a safiyar wata litinin, tuni dama Daddyn ya san da zuwansa, don haka ya tura Yasir ya taho dashi da ga air-port.
Ya samu Daddyn a ofis ne inda suka kara yiwa juna taaziyya. Ya shiga fidda takardu da file-file yana yiwa Daddyn bayanin su dalla-dalla, kama daga takardun gidan marigayin da ke Miami da wani fili daya saya ya fara gini a Florida, shares din shi (hannun jari) na bankuna, takardun asibitin shi. . .
Muna godia maman biu
Allah sarki intee
Takori na baki kwangilar samo min 5,000 dollars din Faisal please nima in shiga layi ko miyake na Hasib za a samo? . Ina jiran ganin wannan soyayya mai fadi da tarihi kar su saka mu manta da yiwa babban yaya dua
Littafin ya Dade Anya za a samu turaren kuwa
Jazakillah khairan
Muna godiya
😍❤️