Tsaye yake kikam, ya hade hannuwan shi a kirji yana kallon tangama-tangaman hotunan ta kamar ta fito ta yi magana da aka manna a kusurwa biyu na falon tabbacin ana ji da Ihsan kenan, kuma ita daya kenan a gidan tamfar rai ga iyayenta. Ko bude abubuwan da aka jera masa bai yi ba balle ya kai ga ci.
Ta samu kujera can nesa da shi ta harde, ta dauki remote control ta karo karfin A.C ko sannu da zuwa ba ta ce masa ba balle ci kan ka. Shi ne ya gaji da shirun ya bara, ya. . .
Mun gode maman safah da marwa
Thanks
Thanks
Thanks
Thanks so much
Sannu da kokari
Thanks alot
Gaskia munajin dadin wannan littafin sosai
Aslm gaskiya munajin dadin wannan littafin sosai