Karya Fure Take
Al'ameen na gidan shi tun jiya bayan ya sauke Faisal yana faman aikin takardun tsare-tsaren ginin asibitocin su da fasalin da yake so a yi wa gidansa, wanda zai kasance cikin asibitin. Wayar Ihsan ta katse shi, da ya duba ya ga lambar ta ne sai kawai ya kashe ya ci gaba da aikinsa.
Karfe shida na yamma ya baro gidan ya biya ya yi wa Halimar shi sayayyar su ice cream da dangin sa kana ya wuce.
A harabar gidan ya ga bakin motoci da dama lambar Enugu tabbacin yau gidan a. . .
Muna godiya
Allah ya kara basira
Masha Allah
Sannu da kokari
So much masha Allah
Sannu da qoqari
Allah taimaka yaqara basira