Parkview Estate, Ikoyi, Lagos State
"Bullshit! taya za'ai Yemi zaiƙi sanya hannu akan abunda na tura masa, yaushe ya kai matakin daya fara take umarnina?"
Dr Emanuel kenan, ingarman zakin namijin dake zaune kan lumtsatstsun cushion ɗin dake kewaye a matsakaicin parlon ke wannan maganar acikin harshen turanci, muryarsa na fita cikin ƙaraji, ya zare farin glasses ɗin dake sanye a idonsa ya ɗago ya dubi wanda ke tsaye a gabansa.
"Ina buƙatar ganin Samuel a office ɗina in the next 3hours". Yanzunma dai acikin harshen turanci yay maganar, Onoka ya rissinar da kai cike. . .
How to get start