Skip to content

INDIADa farko matar ta fara yi wa Aaleeyerh wasu ƴan fizge-fizge kafin su fara karatun, amma kallo ɗaya ta yi mata da rikitattun idanunta ta shiga taitayinta, bata ma sake ko haɗa ido da ita ba, Cikin ƙwarewa ta fara mata bayanin ilimin boko, da hakima kuma ta fara tusa mata abun a ranta, ta daɗe tana mata bayanai sosai akan ilimin sannan ta tafi da niyyar gobe za su fara karatu. Miƙewa ta yi, bata ma ɓata lokacin tafiya ba, ta ɓace ta bayyana bedroom ɗin su, gado ta haye ta kwanta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.