Skip to content

Numfashi yaja yace, "Aliyaa akwai wata sarƙa da na mallaka sai dai ba zan iya faɗa miki, inda na mallaketa ba zan baki ita idan kika saka, ki hau farin tsun-tsu zaku yi tafiya ta kwana biyu kachal sabo da ƙarfin ikon sarƙar bayan tafiyarki za'a kawo min farmaki, ke kuma zaki haɗu da wanda zai ceci rayuwarki. Sarƙar ya ɗauko ya miƙa mata, "Aliyaa kiyi ƙoƙarin gabatar da komai cikin gaggawa dan sauran kwanaki ukku a fara yaƙi, da zaki iya tafiya yau da kin tafi." "Amma mai martaba. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.