Washegari Kamar yadda Mom ta yi niyya. Haka nan ta d’auki video d’in da ta shiryawa! Ta saman balcony d’in d’akin Mammy ta d’auki video d’in Aslam da Arshaad lokacin suna shirin fita. Ko ta kan Mammy wadda take ta faman tambayarta “me za tayi?” Bata bi ba, ta fice abunta tana cewa “In na dawo zan yi miki bayani.
Sai dai kuma tana zuwa gidansu Aslam d’in ta tarar su Gwaggo Asabe sun yowa Mommyn rakiya Flight d’inta nan da awa d’aya (9:00pm) zai tashi!!Lokacin appointment d’inta. . .
Masha Allah
Jazakhallah khairan littafi yanayin dadi muna jiran book two