Skip to content

Ina cikin tafiya gefe na kuwa kwalta ce amma hankali na gida domin na gaji ina sauri in isa gida in huta. Ina cikin tafiya sai naga mai kayan marmari a sa'inda idanuna suka sauka akan ayaba. Kaf cikin kayan marmari ba wacce na fi so kamar ta, haka yasa naji ina sha'awar ta ai kuwa ban ɓata lokaci ba sai na isa wajen mai kayan marmarin nayi mishi sallama ya amsa nace ina son ayaba na tambayi kudinsa ya faɗa min. Jin kuɗin ayabannan ya bani mamaki domin ba yarda na saba saya bane gashi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

2 thoughts on “Soyayyar Da Na Yi 1”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.