Skip to content

Zuba wa Mama idanu tayi tana magana cikin rawar murya "wa a ka kawo wa kaya Mama?"

"Uhm! Kayanki ne, kayan na gani ina so ne da kuma lefe" hannu ta ɗora aka tana ihu "wayyo na shiga uku! Wallahi Allah bana son shi mutuwa zanyi duk aka au... Mama ta rufe mata baki tana faɗin "meye haka Zainab so kike ki tara mana jama'a?" Janye hannun ta yi tana faɗin "ni duk wanda ma zai zo ya zo amma wallahi ni bana son shi idan har aka yi auren nan sai na kashe shi na kashi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.