Skip to content

Kawwama ta yi ta ƙoƙarin faɗawa alwalin Jalil abunda ke faruwa amma sai ta kasa saboda nauyin maganar, haka ta yi ta haƙuri tana ta addu'a kamar yadda Sawwama ta shawarce ta.

Kamar wasa shekarar Kawwama biyu a gidan aure amma sai dai taji ana labarin yanda aure yake, bata san me ake kira soyayya ba tsakanin miji da mata, babu shaƙuwa, babu biyan buƙata, babu komai da ya shafi rayuwar aure sai fama da zuciyarta da ta keyi wajen bijiro mata da hanyoyin saɓon Allah amma haka ta daure ta kau da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Ta Ki Aure 3”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.