"Fa'iza..."
Ta dauka hawayenta sun gama karewa, ta dauka a kowacce rana akwai wani adadi na hawaye da ake dibarwa kowa, kukan da tayi a ranar kuma, daga wayewar gari zuwa daren ya kamata ace hawayenta sun gama karewa. Yanzun kuma daya kira sunanta, cikin sigar nan dashi kadai yakeyi, ya kirata yana saka duk wasu sirrika da baisan yanda zai furta mata su ba, saiya sakata tunanin ko dai wannnan adadin hawayen na kowacce rana idan baka zubar dasu ba, wani waje suke samu su zauna, sai a ranaku irin yau din su tabbatar da hawayen zubarwa bai. . .
Hummmmmmm rayuwa kenan Allah kayi Mana me kyau
Allah sarki Tahir da sa’adatu sun sani hawaye wlh