Skip to content

"Disappointed"

Kalmar tazo masa cikin kai, zai kuma iya kirga mutane nawa ne a rayuwar shi masu matsayin saka shi jin wannan yanayin amman basu taba amfani da matsayinsu ba, ko yaushe cikin kaffa-kaffa sukeyi dashi da kuma abinda zai sosa masa rai. Amman da tsakiyar dare, kamar marar gaskiya, haka ya zame Aisha daga jikin shi ya mika hannu ya dauki wayar da ya bagarar tun dawowar shi gidan, bayan sunje dakinsu, yazo sake kaya ya cirota daga aljihu, kamar ko da yaushe idan Aisha tana gabanshi, idan kuma suka kadaice haka, duka sun sabama kansu ko ba. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

2 thoughts on “Tsakaninmu 26”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.