Skip to content

Nan aka dinga Shan hotunan, daman ga Sudais na mutane yana cikin hotunan dasu Widad wancan ya jashi, wancan ya jashi, haka har Widad ta farayin fushi.

Dole ya dawo gareta yana lallaba abarsa, anan kuma Khadija ta samu su wakar soyayya tana musu video.

Abu kamar Wasa saiga Widad tana bin wakar tana nuna Sudais, shi kuma sai murmushi yake .

Adai-dai nan kuma su B.B suka shigo , Shima Hisham yazo wuce wa yaga Widad na waka da Sudais Ana musu video yayi kwafa ya wuce.

B.B kuwa bai jima ba yayansa yace " yazo ya raka shi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.