Tun daga wannan rana Munira tasa ido kan shige da ficen mahaifinta , ban garan Hisham kuwa zuwa yanzu hankalinsa ya tashi ya matsa akan azo a nema masa auran Widad kafin wani yazo yayi masa kafa, yanzu haka ya shirya tsaf ya nufi kasar su.
S.B kuwa yanzu wani binciken sunkuru sukewa Uncle Dr. ta haka suka gano shirin Munira amma basu san mene ne ainayin abunda take san aiwatarwa ba , kwana ki ne suka gano mota da take bin uncle Dr. har zuwa gidan su Widad , basu tabbatar da zargin su ba sai da Affan yaga motar nabin. . .