Skip to content

Ameen yace yana murmushi ya biyo baya na da sauri, Allah Allah nake 'na shige shashin Anty caraf naji ya danƙo mun hannu nayi saurin juyowa a tsorace, tamkar leɓen bakina jira yake nace" MAN!!.."

Haɗi fuska yayi yana nazari 'na kana yace" jeki!..." yana matsa mun a hanƴa...

Cikin sanyin murya nace" kayi haƙuri kai ma dan Allah?..."

A tsanake yace" me ya faru kuma?.."

Shiru nayi ina tunanin to ko bai sani ba? tambayar da nayiwa kai na kenan, daga bisani kuma na sauya akalar zancan nawa da cewa" in ba damuwa ina. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.