ANTY daɗi kamar ya sumar da ita, tsam ta rungume ni itama hawaye farin ciki na zubo mata, a hankali tace" nida ke *haɗin Allah ne* kawai ba na mutun ba, har yanzu mahaifi na nake nema! duk shima an sheda min ya mutu ba tun yanzu ba..."
Mommy kam tazo shigowa Daddah ta tare ta, cikin nuna mata zallar fushin ta tace" Amina muddin kika saka kafa a shashin yarinyar nan da zumar neman rigima, wallahi ban yafe miki ba!..."
Mommy ta zaro ido cikin razani tace" Hajiyar mu! abun har ya kai haka?..."
Ko kallan. . .