Skip to content

MARYAM POV.

Sallayar da ta gama sallar asuba ta ninke, bayan ta idar da sallah tare da azkar ɗinta na safiya, ta saka sallayar a cikin bed side drawer, yau sauri ta ke, dan haka bata da time ɗin yin tilawa.

Ta shiga bathroom ta yi brush sannan ta fita zuwa ƙasa, store ta shiga ta ɗauko kayan da take amfani dasu wajen tsaftace gidan.

Sannan ta koma ɗakinta, banɗaiki ta fara wankewa, sannan ta share ɗakin tas, ta goge ko ina,, balcony ɗin ɗakin ta koma ta share shi shima, sannan 'yan flowers ɗin nan nata ta yi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.