Jejine mecike da ni'eema
akwai qoramu(koraman ruwa,magudanan ruwa).
Itacuwan fruits iri da kala (dayawa kenan)
Jejin akwai sanyi da yanayi me dadin gaske
Ba abunda kakeji se sautin kukan stuntsaye dakuma qarar sauqan ruwan koromomin
Jejinde gwanin ban sha'awa dakuma burgewa
( Dadin honeymoon)
Sosai jejin Yatafii da imanina
Sanyinsa da kyawunsa ya shagalar Dani dan abun se wanda ya kallah .
Allah me Iko kenan ,jeji bana kowaba Kuma ba Wanda ya shuka ,Amma irin yayan itatuwan jejinga sekaji kaman kakoma can da zaman
Alhamdulillahi ala kulli haleen, Allah kaqarawa Annabi daraja
Ina kalle kallena acikin wannan. . .