Da idanuwa ta rakata tana mai mamakin halayyar y'aruwarta kamar wata mai juju, kuna zaman lafiya zata juye tayi ta bala'i wani lokacin kuma bata son ko kusa a rab'eta. Duk k'wak'war ka baka isa sanin me take ciki ba, inda sabo ai ta saba da ganin wainnan abubuwan. Amma kuma har yanzu ta kasa sabawa don baa haka take ba, and bata da wadda ta fita a duniya duk ko da tarin k'awayen da take da su. Ajiyar zuciya ta sauke jin ana kiran sallah, tashi tayi zaune ta na mai kallon k. . .