Skip to content

Yini Sittin Da Daya 3

Yini Na Uku

Da sassafe kananan dabbobin nan kuwa suka yi wa fadar tsinke, cike da annashuwa. Kai ka ce su suka zabi wannan tsarin. Zuwa wani dan lokaci Zaki ya fito bisa rakiyar Barewa da Gada, sabanin yadda aka saba gani. Kammala gaisuwarsu  ke da wuya kuma sai ga Dila tare da Kahuhu. Da zuwa su ma suka gurfana, suka kwashi gaisuwa. Zaki ya dube shi ya ce:

“Alaramma me ya sa ba ka son zuwa fada ne?”

Kahuhu ya dan risina: “Rankayadade, ba son zuwa ne ba na yi ba. Wasu. . .

You must subscribe to read. Download the app for a better experience.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.