Skip to content

Tun da safe da Ammi ta tashi suka shiga Kitchen ita da Imaan suka fara haɗa breakfast mai Aikin su Safiyya na kama musu, Around 8:30 suka gama komai, suka saka A Cooler, ko tsayawa karyawa ba su yi ba suka shiga mota Ammi ta tuƙa su zuwa Police station ɗin da Abdul yake, Su ka gaggaisa da 'Yansandan da ke Duty sannan aka umurce su da su ci abincin da suka kawo suka ci, sannan aka fito da Abdul suka gaisa da Ammi ta ce Yawwa Abdul ga abinci na kawo maka, amma bari na ro. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.